Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Irm 25:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji Allah na Isra'ila ya ce mini, “Ka karɓi ƙoƙon ruwan inabin nan na fushina a wurina, ka sa dukan al'umman da na aike ka gare su, su sha.

Karanta cikakken babi Irm 25

gani Irm 25:15 a cikin mahallin