Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Irm 25:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A shekara ta huɗu ta mulkin Yehoyakim ɗan Yosiya, Sarkin Yahuza, Ubangiji ya yi wa Irmiya magana a kan dukan mutanen Yahuza. A shekarar da Nebukadnezzar ya ci sarautar Babila,

Karanta cikakken babi Irm 25

gani Irm 25:1 a cikin mahallin