Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Irm 24:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Ni Ubangiji na ce, zan mai da Zadakiya Sarkin Yahuza, da sarakunansa, da sauran mutanen Urushalima da suka ragu a ƙasar, da mutanen da suka tafi Masar, kamar ruɓaɓɓen ɓauren nan da suka lalace har ba su ciwuwa.

Karanta cikakken babi Irm 24

gani Irm 24:8 a cikin mahallin