Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Irm 24:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Ubangiji ya ce mini, “Irmiya, me ka gani?”Sai na ce, “'Ya'yan ɓaure, akwai masu kyau ƙwarai, akwai kuma marasa kyau ƙwarai, har da ba za su ciwu ba.”

Karanta cikakken babi Irm 24

gani Irm 24:3 a cikin mahallin