Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Irm 24:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Bayan da Nebukadnezzar, Sarkin Babila, ya kama Yekoniya ɗan Yehoyakim, Sarkin Yahuza, daga Urushalima, ya kai shi bautar talala a Babila, tare da sarakunan Yahuza, da gwanayen sana'a, da maƙera, dukansu, ya kawo su Babila. Sai Ubangiji ya nuna mini wannan wahayi. Na ga kwando biyu na ɓaure, an ajiye su a gaban Haikalin Ubangiji.

Karanta cikakken babi Irm 24

gani Irm 24:1 a cikin mahallin