Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Irm 23:38 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma idan kun ce, ‘Nawayar Ubangiji,’ ga abin da ni Ubangiji na ce, tun da yake kun faɗi wannan magana, wato ‘Nawayar Ubangiji,’ alhali kuwa na aika muku cewa, kada ku ce, ‘Nawayar Ubangiji,’

Karanta cikakken babi Irm 23

gani Irm 23:38 a cikin mahallin