Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Irm 23:32 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ina kuma gāba da annabawan da suke annabcin mafarkansu na ƙarya, suna kuwa faɗarsu suna ɓad da mutanena da ƙarairayinsu, saboda rashin hankalinsu. Ni ban aike su ba, ban kuwa umarce su ba. Ba su amfani wannan jama'a ba ko kaɗan, ni Ubangiji na faɗa.”

Karanta cikakken babi Irm 23

gani Irm 23:32 a cikin mahallin