Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Irm 23:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Irmiya ya ce, “Gama wane ne a cikin annabawan nan ya taɓa neman shawarar Ubangiji don ya fahimci maganarsa, ko kuwa wane ne ya taɓa kasa kunne don ya ji maganarsa?

Karanta cikakken babi Irm 23

gani Irm 23:18 a cikin mahallin