Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Irm 22:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ku mutanen Yahuza, kada ku yikuka saboda sarki Yosiya,Kada ku yi makokin rasuwarsa,Amma ku yi kuka ƙwarai sabodaɗansa Yehowahaz.Sun ɗauke shi, sun tafi da shi, ba zaiƙara komowa ba,Ba kuma zai ƙara ganin ƙasar daaka haife shi ba.

Karanta cikakken babi Irm 22

gani Irm 22:10 a cikin mahallin