Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Irm 21:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Shi wanda ya zauna a birnin nan zai mutu da takobi, da yunwa, da annoba, amma shi wanda ya fita ya ba da kansa ga Kaldiyawa waɗanda suke kewaye da ku zai rayu ya tserar da ransa.

Karanta cikakken babi Irm 21

gani Irm 21:9 a cikin mahallin