Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Irm 21:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Bayan wannan zan ceci Zadakiya Sarkin Yahuza, shi da bayinsa, da mutanen birnin nan waɗanda suka tsira daga annoba, da takobi, da yunwa, zan bashe su a hannun Nebukadnezzar Sarkin Babila, da hannun abokan gābansu, da waɗanda suke neman rayukansu. Zai kashe su da takobi, ba zai ji tausayinsu, ko ya rage waɗansunsu, ko ya ji juyayinsu ba.’

Karanta cikakken babi Irm 21

gani Irm 21:7 a cikin mahallin