Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Irm 21:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Ku faɗa wa Zadakiya, Ubangiji Allah na Isra'ila ya ce, ‘Ga shi, zan juyo kayan yaƙin da suke hannunka waɗanda kake yaƙi da su gāba da Sarkin Babila, da sojojinsa, waɗanda suka kewaye garun birnin, zan kuwa tsiba kayan yaƙinka a tsakiyar birnin nan.

Karanta cikakken babi Irm 21

gani Irm 21:4 a cikin mahallin