Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Irm 21:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya gidan Dawuda, ni Ubangiji na ce,Ku aikata adalci kowace safiya.Ku ceci wanda aka yi masa ƙwacedaga hannun mai matsa masa,Don kada hasalata ta tashi kamarwuta,Ta yi ƙuna, har ba mai iya kasheta,Saboda mugayen ayyukanku.

Karanta cikakken babi Irm 21

gani Irm 21:12 a cikin mahallin