Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Irm 21:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Wannan ita ce maganar Ubangiji wadda ya faɗa wa Irmiya sa'ad da sarki Zadakiya ya aiki Fashur ɗan Malkiya, da Zafaniya firist, ɗan Ma'aseya, wurin Irmiya cewa,

Karanta cikakken babi Irm 21

gani Irm 21:1 a cikin mahallin