Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Irm 20:1-2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

1. Sa'ad da Fashur, firist, ɗan Immer, shugaban Haikalin Ubangiji ya ji Irmiya yana annabci a kan waɗannan abubuwa,

2. sai ya sa aka yi wa Irmiya dūka, aka kuma sa shi cikin turu a ƙofar Biliyaminu, a Haikalin Ubangiji.

Karanta cikakken babi Irm 20