Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Irm 19:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A wannan wuri zan wofinta dabarun Yahuza da na Urushalima, zan sa a kashe jama'arsu da takobi, a gaban abokan gābansu, ta hannun waɗanda suke neman ransu. Zan ba da gawawwakinsu su zama abincin tsuntsayen sararin sama da na namomin jeji.

Karanta cikakken babi Irm 19

gani Irm 19:7 a cikin mahallin