Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Irm 18:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan suka ce, “Zo mu shirya wa Irmiya maƙarƙashiya, gama firist ba zai bar bin shari'a ba. Haka nan ma masu hikima ba za su bar yin shawara ba, haka nan kuma annabi ba zai bar yin magana ba! Ku zo mu kai ƙararsa, kada mu kula da abin da zai faɗa.”

Karanta cikakken babi Irm 18

gani Irm 18:18 a cikin mahallin