Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Irm 18:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Saboda haka yanzu, sai ka faɗa wa jama'ar Yahuza da mazaunan Urushalima, ka ce, haka Ubangiji ya faɗa, ‘Ga shi, na shirya muku masifa, ina tsara wahalar da za ta same ku. Bari kowannenku ya koma ya bar muguwar hanyarsa, ya gyara al'amuransa da ayyukansa.’

Karanta cikakken babi Irm 18

gani Irm 18:11 a cikin mahallin