Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Irm 18:1-3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

1. Ubangiji ya yi magana da Irmiya ya ce,

2. “Ka tashi, ka gangara zuwa gidan maginin tukwane, a can zan yi maka magana.”

3. Sai na gangara zuwa gidan maginin tukwanen, na iske shi yana ginin tukwane a kan na'urar ginin tukwanen.

Karanta cikakken babi Irm 18