Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Irm 15:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan Irmiya ya ce, “YaUbangiji, ka sani.Kai ne, ka ziyarce ni,Ka kuma sāka wa waɗanda suketsananta mini.Ka sani saboda kai nake shan zargi.

Karanta cikakken babi Irm 15

gani Irm 15:15 a cikin mahallin