Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Irm 15:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kaitona, ya mahaifiyata, da kika haife ni, mai jayayya mai gardama da kowa cikin dukan ƙasar! Ban ba da rance ba, ba kuma wanda ya ba ni rance, duk da haka dukansu suna zagina.

Karanta cikakken babi Irm 15

gani Irm 15:10 a cikin mahallin