Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Irm 15:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Ubangiji ya ce mini, “Ko da a ce Musa da Sama'ila za su tsaya a gabana, duk da haka zuciyata ba za ta komo wurin mutanen nan ba. Ka kore su daga gabana su yi tafiyarsu!

Karanta cikakken babi Irm 15

gani Irm 15:1 a cikin mahallin