Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Irm 13:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Bayan an ɗan daɗe, sai Ubangiji ya ce mini, “Tashi, ka tafi Yufiretis, ka ɗauko abin ɗamara wanda na umarce ka ka ɓoye a can.”

Karanta cikakken babi Irm 13

gani Irm 13:6 a cikin mahallin