Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Irm 13:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ku girmama Ubangiji Allahnku,Kafin ya kawo duhu,Kafin kuma ƙafafunku su yi tuntuɓea kan dutse, da duhu duhu,Sa'ad da kuke neman haske, sai yamaishe shi duhu,Ya maishe shi duhu baƙi ƙirin.

Karanta cikakken babi Irm 13

gani Irm 13:16 a cikin mahallin