Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Irm 13:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Wannan muguwar jama'a, wadda ta ƙi jin maganata, wadda ta taurare, ta bi son zuciyarta, ta kuma bi gumaka ta bauta musu, ta yi musu sujada, za ta zama kamar abin ɗamaran nan, wanda ba shi da sauran amfani.

Karanta cikakken babi Irm 13

gani Irm 13:10 a cikin mahallin