Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Hab 3:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya tsaya, ya auna duniya,Ya duba, sai ya girgiza al'umman duniya.Sa'an nan madawwaman duwatsu suka farfashe,Madawwaman tuddai kuma suka zama bai ɗaya.Haka hanyoyinsa suke tun adun adun.

Karanta cikakken babi Hab 3

gani Hab 3:6 a cikin mahallin