Saboda ka washe al'umman duniya da yawa,Sauran mutanen duniya duka za su washe ka,Saboda jinin mutane, da wulakancin da ka yi wa duniya,Da birane, da mazauna a cikinsu.