Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Hab 2:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Ai, waɗannan duka za su yi ta yi masa zambo,Su yi masa dariya ta raini,Su ce, ‘Tasa ta ƙare, shi wanda ya tattara abin da ba nasa ba,Har yaushe zai riƙa arzuta kansa ta hanyar ba da rance?’

Karanta cikakken babi Hab 2

gani Hab 2:6 a cikin mahallin