Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Hab 2:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Tasa ta ƙare, shi wanda ya ce da abin da aka yi da itace, ‘Farka!’Ya kuma ce wa dutse wanda ba ya ji, ‘Tashi!’Wannan zai iya koyarwa?Ga shi, an dalaye shi da zinariya da azurfa,Ba ya numfashi ko kaɗan.

Karanta cikakken babi Hab 2

gani Hab 2:19 a cikin mahallin