Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Hab 1:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Dawakansu sun fi damisa sauri,Sun fi kyarketan maraice zafin hali,Sojojin dawakansu suna zuwa a guje.Sojojin dawakansu suna zuwa daga nesa,Sukan tashi kamar gaggafa da sauri don su cinye.

Karanta cikakken babi Hab 1

gani Hab 1:8 a cikin mahallin