Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Hab 1:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kai mai tsarki ne,Ka fi ƙarfin ka dubi mugunta.Kai da ba ka duban laifi.Me ya sa kake duban marasa imani?Kana iya shiru sa'ad da mugu yake haɗiyeMutumin da ya fi shi adalci?

Karanta cikakken babi Hab 1

gani Hab 1:13 a cikin mahallin