Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Fit 9:27 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Fir'auna ya aika, aka kirawo Musa da Haruna, ya ce musu, “Lalle a wannan karo na yi laifi, Ubangiji shi ne da gaskiya. Ni da jama'ata muke da kuskure.

Karanta cikakken babi Fit 9

gani Fit 9:27 a cikin mahallin