Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Fit 9:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Akwai waɗansu daga cikin fādawan Fir'auna waɗanda suka tsorata saboda abin da Ubangiji ya faɗa, sai suka kawo bayinsu da dabbobinsu cikin gida.

Karanta cikakken babi Fit 9

gani Fit 9:20 a cikin mahallin