Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Fit 9:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Ubangiji ya ce wa Musa, “Je ka wurin Fir'auna, ka faɗa masa cewa, ‘Ni Ubangiji Allah na Ibraniyawa, na ce ka saki jama'ata domin su yi mini sujada.

Karanta cikakken babi Fit 9

gani Fit 9:1 a cikin mahallin