Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Fit 8:31 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji kuwa ya aikata bisa ga roƙon Musa. Ƙudajen suka rabu da Fir'auna, da fādawansa, da jama'arsa. Ko ƙuda ɗaya bai ragu ba.

Karanta cikakken babi Fit 8

gani Fit 8:31 a cikin mahallin