Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Fit 8:26 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma Musa ya ce, “Ba zai kyautu a yi haka ba, gama irin dabbobin da za mu miƙa wa Ubangiji Allahnmu hadaya da su, haramu ne ga Masarawa. Idan fa muka miƙa hadaya da waɗannan dabbobi da suke haramu a idon Masarawa za su jajjefe mu da duwatsu.

Karanta cikakken babi Fit 8

gani Fit 8:26 a cikin mahallin