Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Fit 8:22 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A wannan rana fa zan keɓe ƙasar Goshen inda jama'ata suke don kada ƙudaje su taɓa wurin, ta haka ne za ka sani ni Ubangiji ina nan a duniya.

Karanta cikakken babi Fit 8

gani Fit 8:22 a cikin mahallin