Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Fit 7:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma Fir'auna ba zai kasa kunne gare ku ba, don haka zan miƙa hannuna a bisa Masar, zan fitar da rundunar jama'ata, wato Isra'ilawa, daga ƙasar Masar ta wurin hukuntaina masu iko.

Karanta cikakken babi Fit 7

gani Fit 7:4 a cikin mahallin