Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Fit 5:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Duk da haka, kada su kāsa cika yawan tubalin da aka ƙayyade musu da fari. Ai, su ragwaye ne, shi ya sa suke kuka, suna cewa, ‘A bar mu, mu tafi mu miƙa wa Allahnmu hadaya.’

Karanta cikakken babi Fit 5

gani Fit 5:8 a cikin mahallin