Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Fit 5:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai suka ce, “Allahn Ibraniyawa ya gamu da mu, muna roƙonka, ka bar mu mu yi tafiyar kwana uku cikin jeji domin mu yi wa Ubangiji Allahnmu hadaya, don kada ya aukar mana da annoba ko takobi.”

Karanta cikakken babi Fit 5

gani Fit 5:3 a cikin mahallin