Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Fit 5:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Aka kuwa bulali manya waɗanda suke Isra'ilawa waɗanda shugabannin aikin gandu na Fir'auna suka sa a bisa Isra'ilawa, ana cewa, “Me ya sa jiya da yau ba ku cika yawan tubalin da aka ƙayyade, kamar dā ba?”

Karanta cikakken babi Fit 5

gani Fit 5:14 a cikin mahallin