Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Fit 4:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan Ubangiji ya ce wa Musa, “Miƙa hannunka ka kama wutsiyarsa.” Ya miƙa hannunsa ya kama shi, ya zama sanda kuma a hannunsa.

Karanta cikakken babi Fit 4

gani Fit 4:4 a cikin mahallin