Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Fit 4:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Saboda haka Musa ya ɗauki matarsa da 'ya'yansa maza, ya haushe su bisa kan jaki, ya koma ƙasar Masar, yana riƙe da sandan Allah a hannunsa.

Karanta cikakken babi Fit 4

gani Fit 4:20 a cikin mahallin