Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Fit 4:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji kuwa ya hasala da Musa, ya ce, “Haruna ɗan'uwanka Balawe ba ya nan ne? Lalle na san shi ya iya magana, ga shi nan ma, yana fitowa ya tarye ka. Sa'ad da ya gan ka kuwa zai yi murna cikin zuciyarsa.

Karanta cikakken babi Fit 4

gani Fit 4:14 a cikin mahallin