Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Fit 4:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Musa kuwa ya amsa ya ce, “Ai, ba za su gaskata ni ba, ba kuma za su kasa kunne ga maganata ba, gama za su ce, ‘Ubangiji bai bayyana gare ka ba.”’

Karanta cikakken babi Fit 4

gani Fit 4:1 a cikin mahallin