Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Fit 37:25 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya yi bagaden ƙona turare da itacen ƙirya, tsawonsa kamu ɗaya, fāɗinsa kamu ɗaya, shi murabba'i ne, tsayinsa kuma kamu biyu ne, zankayensa kuwa a haɗe suke da shi.

Karanta cikakken babi Fit 37

gani Fit 37:25 a cikin mahallin