Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Fit 36:38 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya haɗa labulen da dirkokinsa biyar, da maratayansu. Ya dalaye kawunansu da maɗauransu da zinariya, amma ya dalaye kwasfansu guda biyar da tagulla.

Karanta cikakken babi Fit 36

gani Fit 36:38 a cikin mahallin