Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Fit 35:35 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Gama ya cika su da hikima ta yin kowane irin aiki na sassaƙa da na zāne-zāne, da na yin ɗinke-ɗinke da shuɗi, da shunayya, da mulufi, da lallausan lilin, da na yin saƙa. Sun iya yin kowane irin aiki da yin zāne-zāne.

Karanta cikakken babi Fit 35

gani Fit 35:35 a cikin mahallin