Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Fit 35:29 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai dukan mata da maza na Isra'ilawa waɗanda zuciyarsu ta iza su, suka kawo kowane irin abu domin yin aikin da Ubangiji ya umarci Musa. Suka kawo sadaka ta yardar rai ga Ubangiji.

Karanta cikakken babi Fit 35

gani Fit 35:29 a cikin mahallin