Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Fit 34:35 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Jama'ar Isra'ila kuwa sukan ga fuskar Musa tana annuri. Sa'an nan Musa ya sāke lulluɓe fuskarsa, har lokacin da ya shiga don ya yi magana da Ubangiji.

Karanta cikakken babi Fit 34

gani Fit 34:35 a cikin mahallin